Tuwun masara
Steps
- 1
Kikai masarar ki inji a surfa ta Sai ki wanke,ki jika ta ta kwana ko awa 5 sai ki wanke ta ki tsane
- 2
Ki kai inji a nika miki gari. Sai ki tankade ta ki ajiye gefe
- 3
Ki daura ruwa a tukunya su tafasa,sai ki raba garinki gida uku.sai ki talga na farko da ruwa ruwa ki tuka,sai ki rufe ki bar talgen y dafu
- 4
Idan yayi sai ki talga wani garin amma da kauri kauri sai ki zuba ki tuka sosai zakiga yayi kauri kwarai, sai ki rufe y dafu
- 5
Sai ki dauko ragowar garin ki saka muciya kina zubawa kina tuka har ki gama daganan tuwun ki yayi sai ki rufe zuwa 10mn sai ki sauke.
- 6
Aci da miyar guro busassa.
- 7
Agirki na daya gabata nayi bayanin yadda ake miyar guro aciki
Similar Recipes
More Recipes
-

Laju Gehani
-

Plastic Chutney (Bengali Raw Papaya Chutney)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Christina T
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

chef Nidhi Bole
-

Healthy Oats Beetroot Mini Chilla
Rita Talukdar Adak
-

ZMA
-

Loaded potato soup instant pot ip
Aaron Anderson
-

Parmesan Crusted Fried Green Tomatoes & Zucchini Spears
Chef Mommy Nessa
-

Baked Rice With Tomato Sauce and Cheese
Foodielover
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

An Authenticity of Indonesian Fried Noodle
Foodielover
-

Sanchita Das
-

Fatima muh'd bello
-

Ritu Parihar
-

ankita sahu
-

Jyoti Lovely Narang
-

Abha Shah
-

Fouzia Amin
-

Hinna Faisal
-

Indrani Chatterjee
-

Doris






Comments