Steps
- 1
Da farko xaki sirfa wake,ki tace ki tabbatar kin cire dusar,Sai ki gyara albasa,attarugu,tattasai ki saka akan waken akai miki mar kade
- 2
Idan an kawo,sai ki saka kanwa Kadan(SBD rudewar ciki idan an ci)Sai ki saka mai, maggi,gishiri,onga,attarugu da albasa dargazazzan kifi,yankakken dafaffen kwai Sai ki juya...idan tayi kauri da yawa Sai ki kara ruwa yayi daidai
- 3
Sai ki kulla aleda
- 4
Ki sa ruwa a tukunya, idan ya tafasa,sai ki saka alalen kisa fefe ki rufe kisa murfi,ki barshi min 25_30 ko har yayi
- 5
Bayan ya dahu
- 6
Aci dadi lpy
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

Air Fry with Me
-

sharon -

Chef Nena
-

Avii sheikh
-

RUCHIKA
-

aruho joan
-

Samiya Faheem
-

Safa Anis
-

Sadaf Zahid
-

Safa Anis
-

🌺MEMONI KHAWSAY 🌺(BEEF KHAWSAY)#MEMONLADIESLONGUE
Sadiya Imran
-

RUCHIKA
-

Samiya Faheem
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11223342
























Comments