Indomie with egg
Sai anyi tasting ba'a bama me kiwuya
Steps
- 1
Zaka zuba ruwa a tukunya kasa maggi, mai, kayan miya sai ka rufe, bayan ta tafasa sai ka zuba indomie in ka, da zaran ta dahu sai ka sauke amma kar ka bari ta tsane sosai, sai ka samo bowl inka ka fasa kwai, kasa maggi, gishiri, albasa, sai ka kada shi, sai ka dauko frying pan ka sanya mai kasan sai ka zuba kwan, zai kasa cikali ka dinga motsa shi don ya fashe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Francesco
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Kipp Clark
-

Cyrus Sifa
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bossy Panda
-

PittbullMom2014
-

Achak1221
-

Misty Bass
-

lolebb -

Meme
-

Meme
-

Anupama Chaudhary
-

Aminah Adamu Ahmad -

Apiyo Abulloh (Nay)
-

shakshi sharma
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Vaishali Suhas
-

Apiyo Abulloh (Nay)
-

Masala Goat milk tea(punjabi style)
Sangeeta Sood
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11285999




Comments