Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Sekin fara tafasa indomienki kintace kiyanka carrot dinki shima ki tafasa shi ki tace.

  2. 2

    Ki yanka onion dinki da koran tattasai da attarugu da cucumber kisa mai kadan a pan ki soyasu sama sama seki dauko indomienki kixuba aciki da carrot dinn kicigaba da jujjuyawa kisa Maggie n indomienki idan yayi ki juye a plate.

  3. 3

    Ki dafa kwai ki yayyanka akai

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Nihal’s kitchen
on
No:1972 Muhalli Street Rijiyar Zaki
My good cooking might make your mouth watering or can give you more excitement.
Read more

Similar Recipes