Groundnut soup(miyan gyada)

Groundnut soup(miyan gyada)
Steps
- 1
Ki Dora manki a wuta kizuba albasa idanya soyu ki kawo kayan miyarki Wanda kikayi blending aciki kikasaka ginger da garlic sekizuba kan manki ki juya sosai idanyafara tafasa ki dauko ruwan namanki kizuba....
- 2
Ki dauko danyar gyadarki kizuba a frying pan ki kunna gas ki dorata kidinga juyata harseta fara soyuwa seki bare kizuba acikin blender kizuba ruwa kiyi blending sosai sekizuba acikin kayan miyarnan naki.... Sekizuba seasonings da spices kuzuba kpomo da namanki sekirufe kibarsu su tafasa sosai.....
- 3
Idan kaurin miyar yayiyawa zaki iyakara ruwa....idan suka tafasa sosai kikadandana kikaji komai yayi sekizuba alayyahunki Wanda kikayanka ko ugun ki juya kirufe kibarsu for some min shikenan....serve with tuwon shinkafa,waina,sinasir,semovita,funkaso,alkubus dasauransu....enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Ifeoma Obianagha
-

Hareem Malik
-

Fried Potatoes with cheese and Japanese sauce
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Lemon White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Sangita Vyas
-

Healthy tasty unique sabudana dry fruit kheer
Ramaben Joshi
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Homemade Flatbread Pizza Crust
Christina
-

Kristen Pond
-

Jenny Lynn
-

Sam Meadley
-

Tumiso Foods
-

Sulaksha Redkar Narvecar
-

Mummy~Zahra Kitchen -

Sarah Bonareri
-

Sehrish Siddiq
-

sovish Mehta
-

Tasneem Khan
-

Amal safmus
-

Sudesh Rani









Comments (4)