Alale me dadi by Chef_Maryumms_cuisine🌸

Hadin nashi Yayi da pepper chicken da kunun gyada abunde ba ace komai se kuntaba kun gwada😹😋Ramadan Mubaraq🌙#Yobe,damaturu
Alale me dadi by Chef_Maryumms_cuisine🌸
Hadin nashi Yayi da pepper chicken da kunun gyada abunde ba ace komai se kuntaba kun gwada😹😋Ramadan Mubaraq🌙#Yobe,damaturu
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke waken ki kimishi hadi da albasa,attaruhu,crafish kikai a niqo Ko ki niqa se ki ajiye agefe
- 2
Sannan ki kakara yanka albasa ki zuba a qullin waken,seki zuba kayan dadano,curry,thyme ki gauraya
- 3
Sannan ki zuba manja,kikara ruwa kadan,kidauko ledanki(narasa inda na ajiye rubbern gasawana😢 so zaki iya yi dashi ko ledan)
- 4
Da kin fara zubawa a leda gefe guda kuma kindauko yankekken qwai naki kina jefawa kina kullewa sannan inkingama kowanne yasamu kwai ki dora tukunya kisa ruwa daya tafasa sekisa alalen kibashi dan awanni yafafo da yadafu kisaukar ki ci da abunda yamiki,mai da yaji ko sauce,nawade naci da pepper chicken😋😋
- 5
- 6
Aci lafiya🌸
- 7
Similar Recipes
More Recipes
-

Jigisha Modi
-

Supriya Devkar
-

Shilpa Shah
-

Ruchi Agarwal
-

Jigisha Modi
-

pinal Patel
-

Sangita Vyas
-

Simran Ridhima
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kevin Salchert -

Chicken Parmesan Skillet Casserole
cindybear
-

Courtney Reiman
-

Teodora T.
-

Stir fried Potato, vege & meat
meemi’s kitchen
-

Maryam's Kitchen
-

Sonia Chaturvedi
-

Safina Hayuco
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

Naheed Baig
-

Rashida Minhaj
-

cindybear
-

Sweet Watermelon by Chef_Maryumms_Cuisine🌸
Chef_Maryumms_cuisine




























Comments