Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cous cous
  2. Eggs
  3. Attarugu da Albasa
  4. G/nut oil
  5. Maggi nd curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki jika couscous dinki da ruwan dumi,idan yadanyi laushi sai ki saka jajjagen tarugu da Albasa kisa Maggi da curry.

  2. 2

    Then kifasa egg ki kada kafin ki juye kan wancen couscous din.ki mixing dinsu baki Daya.

  3. 3

    Sai kisamu leda ki kulla Kamar zaki Alale....kidafashi zaikame jikinsa Kamar Alale.

  4. 4

    Sai kisauke kiyanka.ki Kara kada egg kirinka sawa kina soyawa.

  5. 5

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu-Amin(Zailans)
Ummu-Amin(Zailans) @cook_18755102
on

Comments

Similar Recipes