How to make special kunun gyada

It will always be my favorite. Just try it
#Ramadan
How to make special kunun gyada
It will always be my favorite. Just try it
#Ramadan
Steps
- 1
First zaki wanke rice din. Ki barshi ya jika for 30 to 40 minutes
- 2
Zaki soya gyadar ki, ki cire mishi 'bawon
- 3
Idan rice din ya jika, Seki hada shi da gyadan ki saka ruwa ki nika shi a blender. Idan kuma nika zaki kai tou duk daya ne.
- 4
Idan kika nika shi, se ki tace shi a tukunyar da zaki dafa. Zaki iya saka mishi ruwa wajen tache shi. Har se kinga milk din ya daina fita
- 5
Se ki daura a wuta, ki saka spoon kiyi ta juya shi. Ba'a daina juya wa har se an gama idan kika daina juyawa zai kone kuma zai kulle miki.
- 6
Zakiga ya fara kauri
- 7
Idan yayi kauri gaba daya se ki saka sugar da lemon tsami.idan kika saka se ki kashe wutan
- 8
Da kin gama se kiyi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Crumbs & Chaos
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Clemence Hoe - Asian Home Cuisine
-

cindybear
-

Missus C
-

2 Cancerians cook, Libra eats
-

Coconut Shrimp w/ Leek Slaw over Cajun Grits
The Cast Iron Soulé
-

Rahinerth Sheshe's Cuisine
-

maryam yelwa
-

wanjiru mwaniki
-

sushcookss
-

lakshmianand
-

Sadia Alvi
-

MAIMUNAT CUISINES
-

Amna Faisal

























Comments