Wainar filawa

MAIMUNAT CUISINES
MAIMUNAT CUISINES @cook_22206841

Great Recife for wainar fulawa

Wainar filawa

Great Recife for wainar fulawa

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Flower
  2. Albasa
  3. Manja ko mangyada
  4. Maggi
  5. Ajino moto
  6. Attarhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko uwargida zaki tanadi filawarki kisamu mazubi mai kyau ki zuba ta

  2. 2

    Saiki kawo magginki da Dan gishiri ki kwaba

  3. 3

    Saiki zo ki yayyanka albarsarki ki jajjaga attarhunki ki zuba akan filawarki

  4. 4

    Idan kika gama damawa saiki zo ki tanadi kaskonki bamai kamuba kifara soyawa aci dadi lpy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
MAIMUNAT CUISINES
MAIMUNAT CUISINES @cook_22206841
on
I HAVE A PASSION FOR COOKING AND TRY NEW RECIFE
Read more

Comments

Similar Recipes