Milk Crackers

Thank you Sadiya Jahun for the recipe.we really enjoyed it me and my family.it was so delicious 😋. Irin wannan ne ake cewa ba'a baiwa yaro mai kyuya
Milk Crackers
Thank you Sadiya Jahun for the recipe.we really enjoyed it me and my family.it was so delicious 😋. Irin wannan ne ake cewa ba'a baiwa yaro mai kyuya
Steps
- 1
Da farko Zaki auna kofi daya na fulawa, ki zuba a cikin roba,sannan ki zuba Baking powder,gishiri,milk flavor, Mai, madarar gari, da Sugar acikin roba
- 2
Saiki motsesu sosai su hade jikinsu duka. Saiki xuba ruwa ki motsesu sosai Kiyi forming din dough sannan ki rufeshi kibarshi yayi minti biyar.
- 3
Bari akarawa wannan milk crackers armashi ayi mishi chocolate sauce
- 4
Bayan minti biyar Saiki dauko shi ki murzashi sannan ki gutsura ki budeshi fale fale sannan ki saka marfi karami kifidda circular shape dashi
- 5
Bayan minti biyar Saiki dauko shi ki murzashi sannan ki gutsura ki budeshi fale fale sannan ki saka marfi karami kifidda circular shape dashi
- 6
Haka zaki cigaba dayi har ki kammala duka.Sannan ki samu fork 🍴 Ki sossoka akansa ma'ana Kiyi forming holes akan dough din sannan ki dora Mai a kan wuta yayi zafi.
- 7
Idan yayi zafi Saiki fara soyawa har ki kammala duka
- 8
Idan kika kashe wutar kikaga kaurinshi beyi miki ba saiki kwaba fulawa da ruwa da kaurinta sannan ki juye acikin sauce dinki ki motsesu sosai
- 9
Saiki rinka dangwala milk crackers dinki acikin sauce dinki kina cii.Dadi ba'a magana go nd try urs u can thank me later
- 10
Idan zaki yi chocolate sauce zaki zuba cocoa powder acikin mazubi(amman ni nayi amfani da da Milo ne) Ki zuba sugar da flavor sannan ki saka ruwa ki motsesu sannan ki dora kan wuta ki rinka motsawa harsai kaurinshi yayi miki sannan ki kashe wutar.
- 11
Enjoy.
- 12
Saiki rinka dangwala milk crackers dinki acikin sauce dinki kina cii.Dadi ba'a magana go nd try urs u can thank me later
Similar Recipes
More Recipes
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Darshana Patel
-

Julie Suggs
-

Keiko Kozak
-

Mango Boba (Tapioca pearl) Smoothie
Nia Hiura
-

Iskan Detia Karina
-

Areeba Masroor
-

Mixed Veggie Beef and Egg Stir Fry
Iskan Detia Karina
-

Pauline bugi
-

Stir Fry Veggies and Bean Curds
Iskan Detia Karina
-

Nappa Cabbage Corn and Meatballs Soup
Iskan Detia Karina
-

VJ’s Kitchen
-

Samra Suhail
-

Khalida Misbah
-

Jagruti

Comments