Eggplant Swallow (tuwon jan yalo)

#FPPC ina matuqar son wannan tuwo saboda dieting sannan akwai dadi da matuqar santsi
Eggplant Swallow (tuwon jan yalo)
#FPPC ina matuqar son wannan tuwo saboda dieting sannan akwai dadi da matuqar santsi
Steps
- 1
Wadannan sune kayan dazan amfani dasu da ruwa
- 2
Dafarko na wanke eggplant (yalo)dina na yankashi na zuba a tukunya da ruwa na dora a wuta dan dafashi, zai daukeni tsahon minti 8 bayan ya dahu na zubashi a blender na markadashi nasa rariya da tace ruwan saboda bana buqatarshi
- 3
Bayan nagama taceshi na juye a tukunya namaidashi kan wuta, sannan na zuba psyllium husk powder na akai na tuqa kamar tuwo, na rufe nabashshi ya turara
- 4
Sannan na qara tuqashi na kwashe
- 5
Ga tuwo na na Eggplant swallow (tuwon yalo)ya kammala anacinshi da miyar egusi, kubewa ko ogbono, saikinci zaki godemin.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Arpita Mukherjee
-

Naomi
-

carrie
-

Chef Nena
-

Saraniyaa Pradeep
-

Diya Ramnani
-

Saraniyaa Pradeep
-

Asif Rehman
-

PV Iyer
-

Nd Beau
-

carrie
-

Blooming Onion with Dipping Sauce
Sajida Perveen 786
-

Scrambled Eggs Southwestern Style
jglehenbauer






















Comments (2)