Dambun shinkafa
Girkin gargajiyada dadi ga qarin lapiya. #PAKNIG
Steps
- 1
Da farko zaki kai a barza miki shinkafarki,sannan ki wanketa,ki tace,sannan ki gyara zogalen ki wanke
- 2
Zaki zuba zogale da shinkafar a kan wuta yanda zai turara
- 3
Zaki daka attarugu,maggi da gyada,a yanka albasa a hade waje daya a saka maggi da gishiri
- 4
Idan wnn shinkafar na kan wuta ya fara qamshi zaa saukeshi sannan a kwashehshi a waje daban,sai a dauko hadin su attarugun nn a hade su waje daya a juyasu sosai
- 5
Zaki dan qara ruwa don ki tabbatar ko ina ya hade jikinshi sannan a qara maidashi kan wuta
- 6
Idan anji yana qamshi kuma an duba albasa ya dahu sai a sauke a kwashe yayi knn
- 7
Zaa soya mai a daka yaji aci dashi,ko kuma ayi miyan attarugu da albasa aci tare dashi.
- 8
Serve and enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Spicy Shrimp Fried Rice (Indonesian Style)
Pawon Indo Bule
-

Refreshing Summer Greek Pasta Salad
Boca de Fogo
-

Pawon Indo Bule
-

Erica
-

Chef Nitra
-

Vita
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Meme
-

Fatima Bie -

Curd sandwich creamy and yummy
Sneha Seth
-

snehal agrawal
-

bharti Ramnani
-

Shazia Shakir
-

Alisha Kathuria










Comments