Miyan zogale with basmati rice alkubus

Steps
- 1
Ki zuba basmati rice dinki a grinder kiyi grinding ya zama kaman tsaki, ki dauraye tsakin kisa oil don kada ya dunkule.
- 2
Ki saka tsakin tare da peas a steaming pot dinki kiyi steaming for 5mins.
- 3
Ki juye tsakin a bowl bayan ya gama 5mins din sai ki kawo chopped onion and carrots ki zuba, kisa 1 maggi cube da salt to taste ki maida alkubus dinki a steaming pot for another 10mins.
- 4
Bayan 10mins ki kawo chopped green pepper dinki kisa sai ki barshi yayi 1min saboda aroman green pepper din ya fito sai ki sauke your basmati alkubus is ready.
- 5
For miyan zogale ki soya albasa da tafarnuwa da citta sama-sama sai ki zuba blended kayan miyanki ki zuba maggi, curry, da salt ki barsu suyi ta dahuwa.
- 6
Ki kawo tafasassiyan kazan ki ki cire tsokan ki yayyanka straight, ki juye shi a cikin kayan miyan ki.
- 7
Ki kawo zogale da albasan ki ki zuba su dahu sai ki sauke, kiyi serving da basmati alkubus dinki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Pratikshya Mahapatra
-

Barnali Debdas
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Archana Agrawal
-

Corn 🌽 Capsicum 🫑 Cheesy Toast
Bina Anjaria
-

Nutan Shah
-

Chicken & crab Alfredo lasagna roll ups
Chef Nena
-

jcroskey42
-

Chef Nena
-

Ayam Betutu (Chicken in Balinese spices)
Cindy C.R.
-

Sabrina Yasmin
-

Swaranjeet and Ranjeet Singh Arora
-

Saira Abdullah
-

Arpana Singh
-

Saira Abdullah
-

Bushra Mazhar
-

Tasty Lentil-Carrot-Tuna salad
Zsofi's_Fusion_Kitchen✅️
-

Chocolate peanut butter brownie bars
Vani Santhosh
-

Mango omelette/delicious breakfast recipe
Sheeza Wajid Siddiqui











Comments