Steps
- 1
Dafarko zakisamu wakenki ki tsinceshi ki fitar da dattin kizuba a tukunya kikawo ruwa kizuba kisaka kanwa kadan kirufe kibarshi yadahu....idan yafara dahuwa kidauko shinkafarki kiwanke kizuba kirufe...idansukafara tafasa sosai seki tace(parboiling) kizuba ruwa akai kiwanke dukwani starch sekimaida su cikin tukunya kikawo ruwan zafi kizuba kikawo Maggi guda 5 (depending dayawan shinkafarki) kizuba dagishiri kadan...(zaki iya amfani da farin maggi nidai banaci) sekirufe kibarsu su karasa dahuwa.
- 2
Kafin sukarasa dahuwa sekiyanka salad dinki kigyara cocumber,tumatir,albasa,ki gyara kwanki dakika dafa kisoya mai kidaka yajin tafarnuwa(abubuwan bukata na yajin:: borkono,citta,tafarnuwa,maggi,gishiri kadan,kuli kuli,onga kadan)...idan shinkafar ta dahu shikenan....kiyi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Hema Wane
-

Sudipa Gope
-

Ricardo
-

Padmini Venkatesan
-

Vidyutaa Kashyap
-

Darshana Patel
-

Nivashini Kesavan
-

Madhumita Bishnu
-

Bina Anjaria
-

Spicy & Zesty Potato Stuffed Capsicum Rings
Manisha Sampat
-

Chicken bacon cheddar ranch egg rolls
Chef Nena
-

kairynel
-

Chicken 🐔 and Waffles 🧇with a Spicy 🥵Maple Sauce
Crock Pot Girl 🤡
-

skunkmonkey101
-

Sharon Ellis
-

Monika Jain
-

Bushra's Kitchen
-

Priti Mondal
-

Swaranjeet and Ranjeet Singh Arora
-

Cutiegirl
-

Junior chef noor
-

Aarvi Setia
-

Nirupama Mohanty
-

Dharti Karia Sodha
-

Shipra Gandhi




Comments