Awara
It's favorite yummy
Steps
- 1
DA farko zaki wanke soya beans sannan ki markada shi bayan kin markada sai ki zuba manja sannan ki tace shi shi manjan ze tsinka kumfan markaden ne
- 2
Sai ki daura shi a wuta sai ki jika tsamiyan ki idan yayi zafi ze fara tafasoya sai ki dinga zuba masa tsamiyan zena dungulewa sai ya gama dungulewa sannan ki sauke ki sa a colinda ki matse shi ze dabanyi taure sai ki fara suya
- 3
Kidaura mai yayi sai kina yankawa kina sawa a wuta sai ci sannan ki soya kayan miya da oil da maggi curry done...
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cilantro pachadi, onion pachadi with Curd
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Roxi Walker
-

Chef Nena
-

Layla (lulu)
-

Simply Tasty Beef and Broccoli
kimiproffer -

Priya Baharani
-

Umme Hadi~
-

Rabiqa Ahsan
-

Layla (lulu)
-

Bianca Mwale
-

Kate Carless
-

The Cooking Architect
-

লাউ লাজাবাব (Lau lajabab recipe in Bengali)
Mmoumita Ghosh Ray
-

Farhana's kitchen
-

Fatimah Birma








Comments