Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupflour
  2. Halfcup of sugar
  3. Pinchsalt
  4. 3tble spn of butter
  5. Water
  6. Flavor

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki ki xuba sugar, butter da flavor da kikeso ki Dan sa salt kadan sai ki zuba ruwa ki kwaba kai yayi tauri sosai Aman kar yayi ruwa

  2. 2

    Sai ki rufe ya resting kaman 20 mins sai ki dauko rolling peal kiyi flating dinshi kar yayi flat sosai da dan kauri sai ki yanka da shapes din da kikeso sai kisama tray din flour kadan dan in kin yanka kar su hade

  3. 3

    Kina yankawa kina saka flour kadan in kika cika zai sha mai

  4. 4

    Sai kisa mai a wuta ya dau zafi kafin kifara soyawa in ya soyu sai ki kwashe ki xuba a tray ya sha iska 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy's Enchanting 🍽
on
Minna
I love cooking bcox its gives me joy😍😍😍
Read more

Comments

Similar Recipes