Potato Meat Recipe By Runas kitchen
Yummy 🤤 😋
Steps
- 1
Da farko kidafa dankali ki fasa kwai kizuba dankali kisoya a mai
- 2
Kaza kisulala da kayan kanshi tayi laushi sosai saiki cire kashin a yayyagata tayi kanana attahu da albasa kin yanka saiki zubasu a frying pan da Kazan kizuba kayn kanshi da maggi da dan mai kiyi ta juyawa har yadan soyu Amman kirage wutan
- 3
To idan yayi saiki kawo dankalin kizuba saiki rufe kibashi 5m shikenan Amman kirage wutan sosai
- 4
Shikenan Done 😋❤️zaki iyayi da tsokan nama koh kifi amman kifin a tabbatar an cire kaya
- 5
Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Similar Recipes
More Recipes
-

Vedangi Kokate
-

Soybean Pulao/ Soybean Tehri (For Protein Packed Lunch)
Navnita Jaiswal
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

pinal Patel
-

chef Nidhi Bole
-

Yesha recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

Muniswari.G
-

Monika Jain
-

Max Lovato -

Melissa Howe
-

Peggy Chong
-

LITTLE_Chef
-

Saori Fujimoto -

mahesh jindal
-

Subha Suresh
-

Shamila Ali
-

Falgooni Mangrola
-

ritika mittal -

Bhavya Khoda
-

Maureen 😀
-

Raw banana curry in green masala
Zahra Shaikh
-

Adwit Agarwal
-

Tanika Grover Mehta
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13298196
















Comments