Dafaffiyar Agada da dugurgugejen kwai
Steps
- 1
Xaki samu agada ki wanke kada ki bare bawun
- 2
Sai ki samu tukunya ki zoba ruwa da da gishiri ki daura a wuta
- 3
Ki zuba agadan a ruwan ki bashi minti talatin
- 4
Idan yayi sai ki sauke
- 5
Ki yanka albasa, tarugu da tafarnuwa
- 6
Sai ki hada Kayan yanke yanken ki da kwai da sinadarin dandano
- 7
Ki samu frying pan ki saka mai 1 Tbspn, sai ki xoba kwai din
- 8
Ki dugurguza kwai kada ki barshi ya kune
- 9
Sai ki samu plate ki bare agadan ki zoban kwai dinki
- 10
Xaki iya masa ado da ganyan na’ana’a
- 11
Aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Ryan
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Cowpea / Black-Eyed Beans Zero Oil Cold Chaat Salad
Manisha Sampat
-

Eunice Yenaan
-

Chefs.
-

Quick & Easy Shrimp Shish Kebabs
Mad Cook
-

Lichu Lonka Sherbet (Lychee Mirchi Sherbet)
Jibita Khanna
-

Carebear
-

Kels Ro
-

Prime rib (closed oven method)
cdkaleczyc
-

Adrianne Meszaros
-

Chef Nena
-

Sumreen Farooq
-

anjujindal
-

Amruta Walimbe
-

mahesh bansal -

Angel Sharma
-

Marium Wasim
-

Roshani Kodwani
-

chefnanah_maishunku
-

Ghazala Israr
-

Phardeeler
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13746206



Comments