Banana muffins
Yana da kyau gwada sabon abu
Steps
- 1
Zaki bare bawan ayabanki ki sa fork ki jajjaga ta
- 2
Sai ki fasa qwanki ki zuba,ki zuba butter,da madararki ki kada sosai
- 3
Sai kisamu abu mai kyau ki tankade flour dinki da cinnamon,ki zuba sugar da baking powder da baking soda ki juya
- 4
Sai ki juye wanan kwabin ayaban cikin flour dinki ki juya,ana san kaurinshi yayi kaman na kake,idan yayi kauri zaki iya dan qara ruwa.Sai ki zuba gyadanki kou walnuts dinki,amma idan walnuts neh sai kin dan rage masu girma sai ki juya iadan kin zuba
- 5
Sai kishafa butter ajikin abunda zakiyi gashinki aciki kaman dai na cake sai ki zuba idan kin zuba sai ki bishi da nuts dinki kuma asaman.Sai ki gasa na minti goma,kou kuma zaki iya steaming kaman yanda ake yin na dambu
- 6
Zai kumburo idan yayi sai ki curo kibari yasha iska sai ki cire ajikin abin gashin
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

Vedangi Kokate
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Katatonickat
-

Elyse Rose
-

alfredsanpedro
-

purple_acied
-

Ruchika Anand
-

How to make a Homemade lemon Curd:
Lubna’s Kitchen
-

Lubna’s Kitchen
-

Poppyz
-

Sneha Alok Mishra
-

Papiya Dey
-

Poppyz
-

Mk Mahwish











Comments