Fried spaghetti

Wanan abincin yana da dadi da dain sarrafawa, kuma iyalina suna son shi sosai
Fried spaghetti
Wanan abincin yana da dadi da dain sarrafawa, kuma iyalina suna son shi sosai
Steps
- 1
Da farko na Dora tukunyata akan wuta na na zuba mai sannan na zuna tattasai da albasa na Leda a cikin man na Dan soya su sama sama
- 2
Sannan na zuba green beans da carrot na juya a, sannan na zuba ruwa 3 cup a ciki, na rufe na barshi yaye 10 mint
- 3
Bayan ruwan ya tafaso na zuba soyayyar taliyata a ciki,
- 4
Sannan na zuba magi, mixed spcs, da Corry a ciki na rufe yaye 5mint
- 5
Bayan taye 5mint na zuba Yankakkiyar Albasa da attaru da sweet pepper na rufe na barshi yaye 7mint
- 6
Shikkenan soyayyar taliyata ta dahu
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Adrianne Meszaros
-

Leelumae
-

sjs2020
-

cindybear
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Nandini
-

Scrambled egg,Spinach rice served with sauce
tareeds_kitchen
-

Seema Rana
-

Sonia
-

Rashmi Rawat
-

Duaa Ali
-

Samra Suhail
-

Anam Sayyed
-

Samra Suhail
-

Neha Dua

















Comments