Soyayyan bread da qwai
Ba ah bawa yaro mai quya
Steps
- 1
Zaki samu bredi dinki mai yanka yanka ki wanke cikin
- 2
Sai ki wanke kayan lambunki tare da attarugu da albasa ki uanyankasu qanan ki sake daurayewa ki aje ah gefe
- 3
Sai ki fasa qwanki kisa madaraki tare da kayan lambun,attarugu albasa dakuma dandano sai ki kada ki aje gefe
- 4
Kisami non stick frying pan kishafa butter kadan sai ki jera bredinki sai ki zuba qwanki acikin tsakiyan da kika yanke bredin
- 5
Sai ki dako cikin da kika yanke ki daura akan qwan da kika zuba ki dan danna kadan sai kiyi flipping idan kin tabbata qwanki yafara soyuwa
- 6
Sai ki jira kaman sakan uku kina dan daddanawa sabida kar cikin yazo ya zamana danye sai ki kashe wutarki ki kwashe.Mind you wuta moderate zakisa kar ya qone
- 7
Aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

sandra53
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

White chocolate peppermint brownies:
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

Jollof din taliya Mai wake da alaiyahu
Fateemah Alyuma -

Anjali Behera
-

Shelly -

Shreya Narang
-

Fateemah Alyuma -

Gracious Kitchen
-

Afshan Shahnawaz
-

Anitha (Annie)
-

Bianca Mwale
-

Sushma kumari




















Comments (3)