Jollof din taliya Mai wake da alaiyahu
Jollof din taliya Mai wake da alaiyahu
Steps
- 1
Da farko zaki wanke waken ki ki zuba a tukunya kisa ruwa ki dora shi a wuta idan ya dahu seki tace ki zubar da ruwan ki ajje a gefe seki dauka jajjagagen tattasai ki zuba a tukunya ki daura in ruwan ya kafe seki sa manja da man kuli ki barshi ya soyu idan ya soyu se kisa albasa yadan Kara soyuwa se ki zuba ruwa ki barshi ya tafasa
- 2
Idan ya tafasa se kisa maggi gishiri da spices din da kike so ki zuba taliya kisa dafaffen waken ki se ki rufe idan ya kusa dahuwa dama kin jajjaga attaruhu da albasa se ki zuba ki juya se ki rufe Yana Dan Kara tura se ki dauko yankakken alaiyahun ki da Kika wanke ki zuba ki juya ki rufe zuwa minti 3 shikenan se ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Cook1999 -

Cook1999 -

Air Fryer Salmon, Potato and Med Veg
Cook1999 -

Spiced Edamame & Cranberry Rice
Rekha Bapodra
-

OnlyProven Recipes
-

Cook1999 -

Title Homemade Mango Ice Cream
Pratikshya Mahapatra
-

Cook1999 -

Jon Michelena
-

Nutan Shah
-

sandra53
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

White chocolate peppermint brownies:
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Meera Siddharth
-

Namrata sarmah
-

Brenda Orwa
-

Savita Nagpal
-

Shrankhla Gupta (ccardamom_pods_crush)
-

Anjali Behera
-

Shelly -

Shreya Narang
-

Fateemah Alyuma -

Muas_delicacy




Comments