#repurstate Miyan gyada

Miyan gyada Yana da dadi sosai ga saukin sarrafawa ki tabbatar gyadan ya nuna yadda ya kamata
#repurstate Miyan gyada
Miyan gyada Yana da dadi sosai ga saukin sarrafawa ki tabbatar gyadan ya nuna yadda ya kamata
Steps
- 1
Ki wanke kayan miya ki daka ganyen Kuma ki wanke ki yanka shi Amma kar ki hada da ganyen albasa shi daban Zaki yanka
- 2
Ki Dora tukunya ki sa mai da albasa da thyme ki Dan soya sai ki sa kayan miya ki soya sai ki zuba ganyen da kifin ki rufe
- 3
Ki dama gyada ki zuba da kayan dandano ki rufe ki barshi gyadan ya nuna
- 4
In gyadan ya nuna sai ki zuba ganyen albasa ki rufe na minti uku sai ki sauqe
Similar Recipes
More Recipes
-

Tasty Veg Cooking
-

Supriya Devkar
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Sangita Vyas
-

Easy and Healthy Broccoli Apple Salad
Nia Hiura
-

Red Coconut Peanut Curry with Spinach & Tofu
Angela McWilliams
-

Bossy Panda
-

Crunchy ham and tomato sandwich
Robert Gonzal
-

Corned Beef with Cabbage Instapot
skunkmonkey101
-

Safa Ahmed
-

Tonia Ugochukwu Bishop
-

Delicious Meals And Chops
-

Afshan Faisal
-

Nadia Nadeem
-

Angela 🥗
-

Pooja Rani -

Neelam Umair
-

Three-Garlic soup - can be vegan
Alessandra
-

Yummy yogurt and strawberry dessert 😋
Bint E Feroz







Comments