Ingredients

  1. 2 cupFlour
  2. 2 tbspMlik powder
  3. 2 tbspSugar
  4. Salt 1 /2 tsp
  5. 2 tspYeast
  6. 1Egg

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki hade su duk waje daya kiyi mix sosai bayan kin gama saiki fasa egg dy ki kadashi sama sama sannan ki juye akai, saiki kara mix after ya hade add 1/2

  2. 2

    Cup of water saiki kwaba ki tabbatar ya hade ko ina, bayan kin gama saiki zuba 2tbsp oil kikara juyawa tsawon 10

  3. 3

    Minutes saiki rufe, kibashi 30mnts ko 1 hours, bayan ya tashi saiki kara bugashi saiki rabashi gida 10 zuwa 12,

  4. 4

    Saiki sanya abin murji ki murza da dan fadi saiki saka sausage dinki a tsakiya ki yanka gefe da gefe saiki rufe sausage din kamar kina kitso

  5. 5
  6. 6

    Shikenan saiki jera cikin ty wanda kika shafa da butter saiki bashi minutes 5/10 saiki fasa egg ki zuba warm milk akai saiki kadashi da brush saiki shafa akai add sesame seeds bake on the oven at 180c for 30mnts...

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments

Similar Recipes