Macaroni and sweet potato jollof

Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
Macaroni and sweet potato jollof
Steps
- 1
Ki bare dankali sai ki yayyanka ki aje a gefe.ki markada tumatur, attarugu,albasa,citta da tafarnuwa.kisa manja a wuta idan yayi zafi sai ki zuba albasa dakika yanka idan ya dan soyu sai ki zuba markadan ki a ciki.
- 2
Idan ya soyu ki tsaida ruwa sai kisa kifinki, dandano, gishiri,curry, thyme,bay leaf da kuma dankali ki rufe su dahu.
- 3
Idan dankalin ya kusa karasawa sai ki zuba macaroni ki bashi lokaci ya dahu amma kidinga juyawa akai-akai har sai yayi idan ya dahu sai ki zuba ganye da kika yanka ki juya sai ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sum Insects -

Sum Insects -

Sum Insects -

Sum Insects -

Santy Coy
-

Kumkum Chatterjee
-

Spinach and Cream Cheese Pinwheels
Crock Pot Girl 🤡
-

AJvegas
-

Margaret
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Uft
-

Fary Feroz
-

Madhumita BSNG
-

Marium Wasim
-

Bakers spice
-

Susmita Patnaik
-

Besan ke laddu (without laddu besan)
Krupa Kapadia Shah
-

AriFa Iqbal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/15083400















Comments