Garlic Jollof Rice

Wanan juluf din nayi ta da garlik sosai saboda yanayi damuna da muki ciki ku ma ita tafarnuwa ta na maganin sanyi sosai kuma Tanaba jikin da qasosuwa jiki lapiya
Garlic Jollof Rice
Wanan juluf din nayi ta da garlik sosai saboda yanayi damuna da muki ciki ku ma ita tafarnuwa ta na maganin sanyi sosai kuma Tanaba jikin da qasosuwa jiki lapiya
Steps
- 1
Dafarko na tafasa basmati shikafata da ta tafasa sai ni wanki ta ni ku ma tace
- 2
Sai nizoba mai awota da tafarnuwa da curry da tyme sai nisa kayan miyana baki daya sai nizuba dabun nama na aciki ni sa magi cummin da tafarnuwa sosai niya mutsa da so ka soyu
- 3
Sai ni zuba ruwa kadan nisa nama ni zuba shikafa ta ni ya mutsa sosai ni sa Carot da kabije da ga qarshin kuma niqara tafarnuwa nasa tafarnuwa har su ukku aciki da tayi sai na sai sauki ki gwada sister
Similar Recipes
More Recipes
-

Kotsume
-

Shobha Deshmukh
-

Nutan Shah
-

Bina Anjaria
-

Ameya Bhat
-

Ameya Bhat
-

Arezu
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Chamchamiya (Pearl Millet Cheela)
Deepa Rupani
-

Melt in Your Mouth!! Chocolate Mousse
Fumie's Recipe
-

Meme
-

cindybear
-

Meme
-

Ayesha Baqai
-

Mrs Gital
-

Kabita Dey Bhattacharjee
-

Kavita Arekar
-

Soumi Majumdar's Kitchen
-

Sonila Das
-

azhagum arokiyamum/agasthiaherbs
-

Meme
-

Hokkai Suisan










Comments (6)