Steps
- 1
Dafarko Zaki kai shinkafan ki a barza miki, sai ki wanketa ki zuba a colander kibarta ta tsane.
- 2
Ki tsince dattin sake cikin groundnuts dinki, sai k ibarzashi.
- 3
Ki wanke attarugu kijajjagashi, sai ki bare albasa ki yankashi cycle.
- 4
Ki tsinke zogalenki, sai ki wankeshi da ruwan gishiri, ki zuba a colander kibarshi ya tsane.
- 5
Sannan ki dauko barzazziyar shinkafan da kika wanke, kizubata abowel mai Dan Fadi tare da barzazziyar gyada da dukkan spices dinki kiyi mixing dinsu sosai.
- 6
Bayan kinyi mixing dinsu, sai ki dauko zogalenki da jajjagen attarugunki da groundnut oil dinki, da maggi da onga, sai ki zuba dukka kiyi mixing dinsu sosai
- 7
Ki samu tukunya ko towa babba kizuba ruwa aciki kar ya kai rebin towan, sai kisa colander akan towan kijuye wannan hadin dambun aciki, sai ki rufe dambun da farin Laida sannan ki rufe da murfin towan.
- 8
Sai ki daura akan wutà kibarshi ya dahu tsawon 1hr and 30min, sai ki sauke shike nan ya dahu, har makota za adinga jin kamshin.
- 9
Note : Idan baki da colander, bayan kingama yin hadin dambun sai ki samu fararen Laida ki kukkula sai ki dafashi kamar yadda ake dafa moimoi.
- 10
Aci dadi lafiya.
Ummu Abdul muhseen
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Japanese Stuffed Shiitake Mushrooms (Easy to Prepare)🍄
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Rice Cooker Matcha Sponge Cake with Matcha Custard
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Tran Truong
-

Nicky
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Chocolate Panna Cotta | Easy recipe
Daruma Cooking
-

Woman Who Bakes
-

Gem
-

Woman Who Bakes
-

Saadatu B Hussain
-

Susmita Patnaik
-

Salted Egg Bulgur Pilaf - Side Dish
SpottedByD
-

Natalie Marten (Windsor__Foodie)
-

Steam & Fried Chicken Legs 🍗🍗🍗
Umme Ahmad
-

ANJALI JINDAL
-

Neha Dua
-

Susmita Patnaik
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Tumiso Foods






Comments (2)