Independence rice

Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
Kano

#Happy independence day nigeria@61

Independence rice

#Happy independence day nigeria@61

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Eggs
  3. Sprite

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki dora ruwa awuta, in yatafasa kiwanke shinkafa kizuba idan tadahu half done seki debi rabi ki tsane a collander...rabin kibarta ta dahu intayi ki kwashe sannan zaki maida tukunya kisa ruwa da food colour yatafasa seki kawo half en da kika ajiye kibarta ta dahu itama sannan ki kwashe

  2. 2

    Zaki dafa kwai sannan ki bareshi,kisa ruwa da food colour in yayi zafi kidauko kwan dazaki sawa colour kizuba yadahu for some minutes in kin ciroshi zakiga ya canxa colour seki kwashe

  3. 3

    Sannan kisamu glass cups guda uku kizuba Sprite aciki,kisamu straw ki dangwalo food colour kisa a guda biyu ki jujjuya har kiga colour yamike yanda kikeso

  4. 4

    For the sauce Zaki iyayin duk wadda ranki keso
    Enjoy!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
on
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Read more

Similar Recipes