Kosai (bean cake)

Kowa ya sani ba sea na fada ba , kosai na daya daga cikin abuncin mu na gargantua😍😍…
Kosai (bean cake)
Kowa ya sani ba sea na fada ba , kosai na daya daga cikin abuncin mu na gargantua😍😍…
Steps
- 1
Zaki samu waken ki da kika wanke, ki saka masa tattasai, albasa da Attaruhu sai ki markada (bakowa ne yake sa tattasai ba amma shi tattasai yana sa kullinki yayi ja)
- 2
Bayan Kin markada kullunki sai kisa masa ajjino da kishiri ki ta bugawa.
(bugawanshi yake sa kosai ki yayi kyau kuma ya tashi yadda bazai sha miki mai ba). - 3
Take note in zaki kosai ki dena saka dungule sabida shi yake tsinka kullin.
- 4
Bayan Kin gama bugawa sai kisaka mai a abun suyanki, ki tabbata manki yayi zafi kafun ki fara saka kosan
- 5
Bayan ya soyu sai a kwashe
- 6
Serve and enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Darshana Patel
-

Pragati Hakim
-

Very Versatile Cooked Mince & Onion
Hiroko Liston
-

Quick & Easy Macaroni Beef Mince
Hiroko Liston
-

Chef Mommy Nessa
-

Coffee coconut biscuit (non keto)
Jan Janny Janatan
-

Sarah Robinson
-

Passi Vikshali
-

Punjabi style ' motichoor ladoos'
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Hawy
-

Renukabala
-

Sadia Alvi
-

Sarvat Hanif
-

Umme Azaan Khan
-

Smruti Rana
-

Cucumber Potato Sandwich Pakora
Ratna Lalwani














Comments