Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2hr
2 servings
  1. Barzazzan shinkafa
  2. Mangyada
  3. Maggi
  4. Gishiri
  5. Tattasai
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Tafarnuwa
  9. Gyada
  10. Alayyahu
  11. Curry
  12. Wake

Cooking Instructions

2hr
  1. 1

    Dafarko za'a wanke barzazzan shinkafa a tsane a kwando sai a yanka albasa asa curry da gishiri kadan da mangyada a jujjuya a turaraashii yadan dahu

  2. 2

    Sai a juye a roba asaka maggi da kayan Miyar daa mangyada da gyada da alayyahu a jujjuyaaa a mayar Yaa qarasa turara

  3. 3

    In za'a saka wake Kuma already za'a dafa wake Yaa dahu sai a zubaa a hadii na biyun shikenan 😍sai a soya mangyadan da za'a zuba in ana son qariii

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Muhammad Sani
on

Comments

Similar Recipes