Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Karas
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Kayan kamshi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba mai inya fara zagi kisa albasarki da karas dinki kita juyawa harya dan yi laushi

  2. 2

    Saki zuba shinkafar ki dakikayiwa rabun dahuwa kisa maggi kayan kamshi attaruhu ongar ba a samata orry

  3. 3

    Kita juyawa harta yi laushi

  4. 4

    Gata sanda aka gama.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Real_shaxee
Real_shaxee @cook_16861642
on
Kano

Comments

Similar Recipes