Apple banana smoothie
A healthy smoothie
Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
*APPLE BANANA SMOOTHIE*Ki wake blender ki yanka apple ki cire seeds da abun sakiyar, ki yanka banana shima kanana ki zuba su, kisa Madarar gari kota ruwa duk Wanda kikeso ko kike dashi, kisa ice cubes, vanilla flavour 2 drops kiyi blending nasu in yayi smooth saiki kashe blender kiyi serving a glass jar.
- 2
Zaki iyasa ruwa kadan gun blending dai dai kaurin da kikeso
Idan bakida ice cubes kisa ruwa daidai kaurin da kikeso juice naki ya zama sai kiyi blending inyaso sai kisa a fridge in yayi shanyi kisha.
Wannan juice in kika barshi ya jima zai yi duhu anaso in aka yisa a sha shi a time in. Banana inne kesa shi yayi duhu
Yanada dadi sosai saikun gwada
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Thai Green Papaya Salad (Som Tum Thai)
Emperor Nasi Goreng
-

Sanuber Ashrafi
-

Prachi Phadke Puranik
-

Jhansi
-

Arbi Fry with Chettinad Masala,
Bethica Das
-

Bethica Das
-

Kathiyavadi Bhrela Marcha No Sambharo
Heenaba jadeja
-

Maimoonah Ismail -

Nazneen Darakhshan
-

Italian Chicken Vegetable Bean Soup
@chefcraig
-

Joseph Green
-

Indonesian KWETIAU SIRAM(Rice Noodles in Egg Gravy)
Pawon Indo Bule
-

Steak and Potato Cream Soup in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

Anjali Sunayna Verma
-

Rashmirekha Sahoo -

Graciella Bambi N
-

Neena Seth Pandey
-

Rita Naru
-

Geeta Khurana
-

Vanchita Shukla
-

annah
-

Safiya khan







Comments