Simple and tasty fried rice

I luv d test ko da babu nama ko kifi akwae dadi sosae da ruwa mae sanyi
Simple and tasty fried rice
I luv d test ko da babu nama ko kifi akwae dadi sosae da ruwa mae sanyi
Steps
- 1
Da fari zaki tafasa ruwanki kisa a side
- 2
Sannan ki zuba oil a pot idan yayi zafi sae ki zuba shinkafarki da kika wanke tas kika tsane a colender
- 3
Ki soya kinata juyawa idan ta soyu sae ki tsame a colender ki tsane man
- 4
Ki yanka vegs dinki kanana ki wanke ki saka a karamar pot Kisa kanwa kadan ki dan tafasa
- 5
Ki zuba oil a pot kisa albasa da kika yanka slice da ginger,garlic,cloves,cardamon, cinnamon,da black pepper amma basae kin daka ba a hkan zaki saka
- 6
Sae ki soya sama sama kamar hka
- 7
Sae ki wanke kayan attaruhu da Tumatur dinki ki yanka kanana ki zuba akae
- 8
Maggi, curry, thyme da spices dinki masu dadi
- 9
Idan kayan miyar suka soyu saeki zuba su maggi dinki kamar hka
- 10
Sae ki juya sosae sannan ki zuba soyayyar shinkafarki akae ki juya su hade jikinsu sosae
- 11
Sae ki kawo ruwanki tafashasshe daedae yadda zae dafa miki shinkafarki
- 12
Idan ta kusa tsotse saeki zuba vegs dinki da red and green bell pepper dinki da kika yanka kanana ki juya ki rufe ta turarah
- 13
Serve and enjoy.
- 14
Similar Recipes
More Recipes
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

Gabriel Ivarsson
-

Kulsoom Bukhari
-

False Ka Sharbat Indian Sherbet Berries
Rumana Irfan
-

Yolanda Scotty -

Low carb keto cheese and bacon avacado boats
Yolanda Scotty -

J.A.B.
-

Yodaga
-

Brit And Casey
-

Christmas Whole Wheat Dates Dry Fruit Cake – Happy Christmas
MadAboutCooking
-

Butternut Soup served with Sauteed Sweet Potato
Miss Josefina -

stela
-

miriam hitila sangolo
-

Ranju Monga
-

Geeta Khurana
-

Brenda Njemanze
-

Sarbani Roy Chowdhury -

Chicken Wings with Tartar sauce
Joyce Ng'ong'a




















Comments