Yam kebab
I luv 😋😋😋😋😋
Steps
- 1
Da farko ki fere doyarki ki wanke ki yankata,ki zuba acikin ruwa kisa gishiri, Maggi ki dafata
- 2
Inta dawu saiki sauke
- 3
Ki jajjaga Attaruhu, albasa ki daka doyarki itama daban ki ajiye agefe
- 4
Ki samu pan ki zuba Mai, Attaruhu, albasa, curry, thyme,maggi,ki juya ki Bari su soyu, insun soyu saiki kawo doyarki wada kika daka itama ki zuba ki ci gaba da juya, zakiga kayan hadin duk sun hade jikinsa doyar
- 5
Saiki sauke doyarki ki Bari Tasha iska,saiki mulmulata da tsayi inkin Gama saiki samu fulawa Kisata acikin fulawa,saiki tsoma aruwan kwai, saikisa acikin garin bread saiki soya a Mai maizafi
- 6
😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Danielle B
-

Easy Puerto Rican style chicken pasta salad
Lydia Rodriguez
-

ChefDoogles
-

fenway
-

Richard Scott Cunningham
-

MH Pora
-

Sahi Soya chunks and vegetable biryani
Krupa savla
-

MH Pora
-

Amina Khaleel Sulaiman
-

Mageba
-

Firdausy Salees
-

Danielle B
-

Vegetable biryani in a pressure cooker
Amina Khaleel Sulaiman
-

Coconut tilapia fish#Ramadhancontest
Fatma mohammed Rajab








Comments