Steps
- 1
MEAT SAUCES*
DEEJARH BERVER
deejarhberver.wordpress.com*Zaki yanka namanki sai ki dura a wuta kisa ruwa kisa albasa kisa spices din dakike sawa a nama ki barshi yadawu.
- 2
Zaki yanka Albasarki ki da Koren tattasai sai ki jajjaga tafarnuwa da attaruhu sai ki juyesu akan naman nan da ya dawu sai kisa citta da cutter sai kidan saka spices sai kisaka ruwa kadan ki rufe sai kisa maggi,
- 3
- 4
Idan ruwan yafara hade jikinsa sai kisa mai kisa attaruhu da tafarnuwa sai ki juya ki rufe....*
Sai kikara mai kadan ki rufe for 3minute sai ki sauke...Urs Nana diso
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Fast cooking Banana Pudding Trifle
Diana Graffs
-

DuckyDuck
-

Kristina.Stephens
-

Joe Thorstensen
-

Deejarh berver
-

manju
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Pranali Deshmukh
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Soumya Raj
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Rozina Dinaa
-

Joses
-

Mamta Agrawal
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4959772












Comments