Steps
- 1
Dafarko zaki aza pan awuta ki zuba mai ki yanka albasa da atarugu kizuba kisa greated tattase kubarsa ya soyu sekisaka ruwa kadan kisa maggi,curry
- 2
Seki rufe kamar 2mint wuta kadan amma seki fasa kwai direct wasu na fasa a Abu su kada before su zuba but ni inason naga white daban an yellow daban so Dana zuba banjuyaba seda yafara adaban daban sannan najuyashi wasu sunfison ya soyu sama sama amma ni ya soyu sosai
- 3
Zaki iyace da bread,yam,potatoes,sweet potatoes,but ni da yam nai
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Hetal Poonjani
-

Mom’s Special Dudhi Kadhi – Light & Comforting Gujarati Delight
Krishna Dholakia
-

ifuchi
-

Rainy Krishnan
-

chef Nidhi Bole
-

Kulsoom Bukhari
-

culinarycubit
-

Jason Ballard
-

Jason Ballard
-

icancervive10
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

Sadhana Singh
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Jiya Rohit Makhija -

Mix veg curry with whole poppy seeds
Aritri ballav
-

Smruti Rana
-

Vrinda Idnani
-

Basanti ranga
-

Kinjal Rathod
-

Geeta Rani Sharma
-

Sumita Sarkhel
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/4998964











Comments