Danbun shinkafa
Danbu are traditional food
Steps
- 1
Dafarko dai zaki jika shinkafa inya kwana danni nawa yanada tauri so seda nabarsa ya kwana da safe nashanya ya bushe sena sashi aturmi na daka harseda yayi kamar bira bisko
- 2
Sannan na daka danyar nama na soya da mai da tattase da tarugu da albasa daya soyu najuye akan shinkafar nawanke zogalena nasa nasake juyawa dakyau nasa ruwa kadan sabida daurinsa sena sami tukinya ta na zuba ruwa daidai nasami marfi nashigar ciki ya rufe ruwan yadda bazai taba danbun ba in na juyesa sena zuba na rufe tukunyar
- 3
Abinda yasa ban tafasa zogale dabanba shine karna cire mata anfaninta shiyasa
Similar Recipes
More Recipes
-

Barnali Debdas
-

Samantha B
-

Samantha B
-

Roasted Tomato, Garlic & Onion Chutney 🍅🧄🧅:
Lubna’s Kitchen
-

Leftover Rice and Dal Pancakes or Chila
Kumkum Chatterjee
-

Anoli Vinchhi
-

Roti Laddu (Leftover Roti Ka Sweet Laddu)
Navnita Jaiswal
-

Country style Homemade Biscuits
Mad Cook
-

Heenaba jadeja
-

Brad's strawberry/blueberry balsamic barbecue sauce
wingmaster835
-

Jason Ballard
-

Jason Ballard
-

icancervive10
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

Jamila Ibrahim Tunau
-

Becky
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Nitu Kakria
-

Sadhana Singh
-

Jiya Rohit Makhija -

Mix veg curry with whole poppy seeds
Aritri ballav
-

Smruti Rana
-

zhamz(bintu's Kitchen)
-

Vrinda Idnani






Comments