Kunun shinkafa da alkama
Ki jika gyadar idan ta jiko ki bare bawon tas ki markada a blender yayi laushi sosai sai ki tace ki zuba a tukunya ki dora akan wuta
Ki gyara alkama ko wanke ki zuba
Ki barshi yayi ta tafasa har sai gafin gyadar ya fita alkamar ta nuna amma ki zauna a kusa sabofa zubewa
Ki samu bowl dan babban ki zuba kullun shinkafar ki ki matse ruwan lemon tsami a ciki ki gauraya amma kar yayi kauri kar yayi ruwa dan daidai dai
Idan kin taba kinji alkamar ta nuna sai ki juye akan kullun ki gauraya zaki iya kara wani lemon tsami
Sai kisa sugar shikenan
Lemon tsami yana kara mishi haske kuma kina sha kina jin kamshin har ranki❤❤❤❤💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾
*Mrs Ghalee Tk🌹*

Steps
- 1
MRS GHALEE TK CUISINE*
*KUNUN GYADASHINKAFA DA ALKAMA*
Gyada
Alkama
Kullun shinkafa
Lemon tsami
Sugar or zumaKi jika gyadar idan ta jiko ki bare bawon tas ki markada a blender yayi laushi sosai sai ki tace ki zuba a tukunya ki dora akan wuta
Ki gyara alkama ko wanke ki zuba
Ki barshi yayi ta tafasa har sai gafin gyadar ya fita alkamar ta nuna amma ki zauna a kusa sabofa zubewa
Ki samu bowl dan babban ki zuba kullun shinkafar ki ki matse ruwan lemon tsami a ciki ki gauraya amma kar yayi k
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Sudipa Gope
-

Durreshahwar Khan
-

Falgooni Mangrola
-

Spice and Zeal
-

kostas1213
-

Sauce for Asian Chicken Sandwich
Pawon Indo Bule
-

Pawon Indo Bule
-

Classic Chocolate Chip Cookies
Joraine Villanueva
-

LexiiMueller
-

Parna mondal
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Mrs Ghalee Tk Cuisines -

Asha ghosh -

Wendy Boit
-

soba08
-

Kuldeep Kaur
-

Kuldeep Kaur
-

Kabuli chana kabab in pita bread
Nikita Kathuria
-

Kuldeep Kaur

Comments