Meat pie
Yummy beautiful and inviting
Steps
- 1
Add d dry ingredients
- 2
Add s butter ki murza shi sosai
- 3
Sai ruwa wanda uwar gida zaki runka sashi da kadan har dough dinki ya hade jikin shi
- 4
Kneed s dough for like 5 mnt
- 5
Sai ki rufe dough din ki barshi for 10 to 15mnt
- 6
Bayan kin Dafa naman ki da kayan kanshi
- 7
Sai ki dafa dankalin ki kiyanka kana na ki ajje a gefe
- 8
Kisa mai ki soya naman ki kizuba kayan miya veggies da dafaffen dankalin ki
- 9
Sai ke hada flour paste ki zuba ki Kara ruwa kadan sbd veggies dinki ya dahu
- 10
Sai ki dauko dough dinki ki budashi da fadi
- 11
Ki shimfida shi a container dinki
- 12
Saiki sa fillings dinki ki Kara fada wani dough din sai ki rufe saman saiki shafa egg dinki akai shikenan saiki gasa enjoy
- 13
NOTE:make sure butter yaji cos yafi. Dadi sakiga ancinyi ba tare da anban miki bayan ba
- 14
Make sure kin shafa wa container dinki butter
Similar Recipes
More Recipes
-

Dave Vishakha
-

Restaurant style Paneer Onion 🧅 Lachcha Paratha 🫓
Alka Bhandari
-

Joshua Dirks
-

Joshua Dirks
-

Joshua Dirks
-

ZMA
-

Amazing Foodies
-

Sarvat Hanif
-

Khanfaiziya5 -

HurricaneKarina
-

Korean Ground Beef and Rice Bowl
Chris Pratt
-

Chicken Broccoli Rice Alfredo Bake
april.brewer
-

Plain Jane
-

skunkmonkey101
-

maryam -

Afrah's kitchen
-

Bynt_muhammad
-

How to keep fresh Brean Sprouts
Saori Fujimoto -

Sun dried tomatoes with angel hair pasta
Aaron Anderson
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

Rashmi Negi
-

Winda Actarina









Comments