Jollop couscous wit spinach
Jollop coucous wit spinach
Steps
- 1
Da farko ina zuba oil diba pot idan yy zafi sai in zuba kayan miyan da nayi grinding
- 2
Idan ya soyu sai in zuba ruwa yanda zai dafa mn coucous dina
- 3
Sai in zuba maggi,salt nd spices dina
- 4
Sai in zuba fish dina da na soya na gyara
- 5
Idan ya tafasa sai in kawo couscous dina in zuba sai in rage wutan
- 6
Idan ya kusa nuna sai in zuba chopped onion da spinach dina dana wanke na gyara
- 7
Sai in kara rage wutan in barshi like 5min sai in sauke.done
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

huenju
-

Carla Murphy -

Wil Johnson
-

skunkmonkey101
-

nikongirl_80
-

Chichy's Kitchen
-

Kalpana Solanki
-

Neelam Narang -

Udoka Anyanwu
-

Chichy's Kitchen
-

Ratna Raj
-

Maureen 😀
-

Harminder Kaur Sethi
-

Sonam Ajay Narang -

Bibhasini Patra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5862636




Comments