Kunu gyada by ful@rny"ss kitchen....

Steps
- 1
Da farko xaki xuba gyada kwanowani 2 ki gyarata kisa a pan ki soyata sama sama wutan kadan bada yawaba kmar 5 minutes kada ki bari ta sauya colour kmar hka.....
- 2
Idan yayi sai ki juye a plate ki murjeeta
- 3
Ki busheta ki wanketa kisa a bowl ki kwanke farar shinkafa kwankwani daya ki hada sue ki xuba musu ruwa ki barshi kmar 1hour sai ki markada...
- 4
Idan kin markada xaki tace shi
- 5
Sai ki juye a tukunya kmar hka ki daura a wuta...
- 6
Ba a bukatan wuta d yawa kina yi kina juyawa kada ki bar kitchen din kuma kada ki rufe tukunyar sboda xaiyi bori y xube idan y xube maikon gyadan ne xai fita bxaiyi dadi sosai badan hka ki tsaya kita juyashi xaki ga yana kauri d kansa basai kinsa flour ko gasara ba,sannan xaki iya xuba shinkafa kadan tun farko d kika daura kunun domin su dahu tare idan kina so idan bakya son shinkafa a ciki xaki iya bari hkan......
- 7
Gashi yayi kauri xaki iya xuba suger a ciki sannan ki juye a cups xa kuma ki iya bari sai kinxu xaki shi sboda shi suger yana tsinka kunun gyada... Yummy
- 8
Yummy...always eat good food nd stay healthy... @ful@rny"ss kitchen.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Blueberry Lemon Cinnamon Roll Breakfast Bake
Chef Mommy Nessa
-

lyannev1991
-

Quick & Easy Rainbow Pork Pot Roast
Chef Mommy Nessa
-

Thai Pork And Vegetable Rice Bowl
Niki Freeman
-

fenway
-

Tejaswini Banerjee
-

Shakera Ahmed
-

Venashly Obare
-

Zoë Victoria
-

HallieGeeCooks
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Singadaflour jalebi with malai kesariya rabdi
Pradhika Prat Panchal
-

Tasty Morsels
-

Zafar's Style
-

New York Steak-Onions With Broccoli
🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴










Comments