Steps
- 1
Dafarko xaki wanke wakenki ba'a jiqawa sekibada akai markade
- 2
Idan ankawo miki ki diga manja bayan kinsa ruwa ki juya manja yana hana wan nan kynfar yanasa saurin tata.
- 3
Kiki dora akan wuta wanda kika tace din karki nisa don yana tafasowa xe sheqe daya juya y tafasa seki xuba dan tsami kada xakiga yai qasa.
- 4
Tafara hadewa seki sa jajjagen attaruhu da yan kakkiyar albasarki aciki
- 5
Dakinga ta cure tuwan yai fariseki sauke ki xuba a abin tatarki kitace ruwa ba a dannewa saboda kar tai muki cukus ahaka ata tsane
- 6
Kiyanka kisa magi ki soya
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Mukti Sahay
-

Arezu
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Surekha Dongargaonkar
-

Hafsat Abdullahi
-

Sudipa Gope
-

Blue Diamond -

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Easy Almond Breeze Sugar Cookies
Blue Diamond -

Penang Char Kway Teow (vegetables)
Reny Turner
-

Lee Hilder
-

POONAM ARORA
-

Dipti Bhatia
-

Ruchi Sadhotra Amla -

Baraka M Glory
-

Bengali Chanar Dal l Bengali Split Chickpea Soup
Deepsikha Chakraborty
-

Udoka Anyanwu
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Happy Luthra
-

Sangeeta Mishra
-

Neena Seth Pandey
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6196409









Comments (3)