Awara recipe
Awara recipe
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke wakenki ki rege.sai kikai markade
- 2
Bayan andawo markade,sai kikara ruwa dai dai misali kitace da kyallen tata.
- 3
Sai Kizuba a tukunya kidaura a wuta ya tafasa.
- 4
Inya tafaso sosai,sai kizuba ruwan tsami ko veniger.kilura karkicika sbd Inyay yawa yana hana awara ta hade da kyau.
- 5
Bayan kinzuba veniger,zakiga awaran yafita daban ruwa daban.sai kijuye a abun tacewa ki kulle ki danne da Abu mai nauyi.amma karkibari ruwan yafita duka sbd zaisa awaran yay karfi.
- 6
Sai kiyanka kizuba a ruwan gishiri da maggi sannan ki soya a mai me zafi.
- 7
Bayan kingama soyawa.sai ki jajjaga tarugunki da tattasai ki kwashe,sai kiyanka albasa ki dora abun suya a wuta kisa mai kadan sai kizuba albasa da tafarnuwa da jajjagenki kisoya sama sama sai kikawo awaranki da cabbage da maggi kadan kizuba ki juya da kyau.
Similar Recipes
More Recipes
-

Blueberry, Almond and Lemon Cake
Ricardo
-

Gilani Persian Aloo Mosamma (Chicken and Dried Fruit Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Homemade Aloo Bukhara (Persian Dried Plums)
Fateme Persian Kitchen
-

Coriander Thepla and Black Chickpeas Dry Sabji
Keshma Raichura
-

One-Pan Garlic Herb Chicken, Broccoli & Potatoes
Tiffany Lopez -

Durreshahwar Khan
-

Colourful 3-in-1 Rice with Pepper Stew
Jois1defoodie
-

Healthy tasty crispy wheat flour mathri
Ramaben Joshi
-

Aladdin
-

jenscookingdiary
-

straub536
-

My Grilling Spot
-

Aladdin
-

Aladdin
-

Afrah's kitchen
-

Dorothy Hirse
-

Barbs
-

Afrah's kitchen
-

Sadhana Mohindra
-

Mrs Maimuna Liman
-

Sakti Madhab -

Pepper soup indomie with spinach
UMMUL YAMEENAH's Cuisine








Comments