Doum juice/ lemon goriba

Ummukulsum Mustapha Ahmad @cook_14065812
Lemon goriba yana da matukar amfani ga lafiyar jikinmu ga maganin cututtuka dama ga matukar dadi dasa annushuwa.
Doum juice/ lemon goriba
Lemon goriba yana da matukar amfani ga lafiyar jikinmu ga maganin cututtuka dama ga matukar dadi dasa annushuwa.
Steps
- 1
Da farko zaki zuba garin goribar ki a tukunya ki dora akan stove.
- 2
Saiki zuba ruwa kisa spices dinki ki rufe tukunyar su dahu.
- 3
Idan ta tafasa sosai saiki zuba sugar shima ya tafasa acikin goribar saiki sauke ki barshi ya huce.
- 4
Saiki tace da rariya mai laushe kisa a fridge yayi sanyi enjoyed
- 5
Doum juice/ lemon goriba is ready
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Yummy everyday
-

Bina Anjaria
-

Keshma Raichura
-

Crock pot bacon cheesy potato casserole recipe
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Easy Cooking
-

Samantha Louise Fowler
-

Rehema Aoko
-

Nowa Uyigue-Adeosun Abuja Mom 10
-

Victor Ochieng
-

Fried omena with ugali#authormarathon
Venashly Obare
-

Waweru Karungari
-

Sudha pandey
-

Hafsatu mangu -

Alex Otieno
-

Kashata za Nazi #localingridient contest
Husnita Husni
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6218343









Comments