Spicy potatoes
Steps
- 1
Zaki yanka namanki,ki zuba maggi da kayan yaji cikin naman sai ki motsa kibarshi kamar 10minute ya Dan jiga
- 2
Sai kisa mai kadan cikin frying pan cina soya naman low heat,bayan kin soya aje gefe
- 3
Sai kuma ki soya dankalinki a deep frying shima aje gefe
- 4
Saannan ki yanyanka onion, carrot,green pepper da cabbage ki soya sama sama ki dan sa maggi kadan.
- 5
Sai ki dinga sokawa a toothpick
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kei Kei
-

Mangshor Singhara / Mutton Qeema Singhara
Madhumita Bishnu
-

Harissa Roasted Chickpea & Halloumi Bowls
Mark Baldwin
-

Sonia Satish
-

Homemade (No Fail) White Bread
Þór Jórmundurssón
-

Nutan Shah
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Bethica Das
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

ldscorpio1
-

Dan Flynn
-

Layla (lulu)
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Poonam ranga
-

Anuradha
-

Halima Dee
-

Husseina Nazir
-

Sumy's delicious
-

Leena Mehta
-

Dan Flynn
-

DrAnupama Johri
-

Tanima Sarkhel
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6236396







Comments