Fried rice
Great recipe #kano state
Steps
- 1
Dafarko xaki wanke shinkafarki kitace kibarta ta bushe saiki dora mai a wuta idan yayi xafi saiki juye shinkafar aciki kisoyata harsaitayi ja saiki juye a colander ta tsane saiki dora ruwa atukunya kixuba daidai yanda xai dafamiki shinkar karyayi yawa idan yatafasa saiki juye soyayyiyar shinkafarki aciki kidan qara mai kisaka white pepper kisaka thyme kisaka knoor cub yellow one saiki saka turmeric powder da curry da dan gishiri kirufe
- 2
Saikuma ki gyara carrot kimasa yankan dogaye ki yanka green beans ma manya kihada da peace kiwanke saiki yanka albasa isashiya ki xuba a kasko kisa dan mai Kadan kisa a wuta kidinga juyawa harsai sunyi laushi suma xaki iya saka musu seasoning
- 3
Saiki duba idan ruwan shinkafar yatsane saiki juye hadin green beans dinki akai ki juya saiki rufe sudan turara saiki sauke amma idan kinaso tadanyi yaji xaki iya saka jajjagaggen attarugu a dahuwar shinkafar
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

pinal Patel
-

Baingan Ki Kadhi (Eggplant in Yogurt Sauce)
Bethica Das
-

Beena Radia
-

Laju Gehani
-

Plastic Chutney (Bengali Raw Papaya Chutney)
Deepa Rupani
-

Bethica Das
-

Christina T
-

Easy Crockpot Mexican Taco Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

1953kenny
-

Ramen Egg 味付け玉子 (Ajitsuke Tamago)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Areejit Das -

Vietnamese lemongrass Pork Chops (Thit Heo Nuong Xa)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
-

Bharti mehta -

Mrs Jarmeel
-

Chocolaty Carrot layered Fudge
ranja mukherjee
-

Naman Nangru
-

Scolah Saru -

Shish







Comments