2 pack / rice & bean's with sweet potato salad

2 pack / rice & bean's with sweet potato salad
Steps
- 1
Da farko zaki dora ruwa a tukunya saiki tsince waken ki, ki ajiye aside idan ruwan ya tafasa saiki wanke wake ki zuba ki rufe tukunyarki.
- 2
Saiki jika kanwa a karamin cup idan ta jiku saiki zuba akan waken zaki ga yana kumfa idan ya gama saiki maida murfi ki rufe tukunyar ki.
- 3
Zaki bar waken ki yaita dahuwa akalla yakai 1 hour yana dahuwa, ko kuma yanayin yadda waken ki yake.
- 4
Idan ya dahu saiki wanke shinkafa ki zuba kisa gishiri kadan sai maggi idan kuma bakya bukatar maggi saiki zuba gishiri kawai ki barsu su dahu.
- 5
Idan shinkafar ki ta dahu yadda kike bukatar dahuwar ta saiki sa colander ki tace ta ki mayar tukunya ta kara turaruwa.
- 6
Daga nan kuma saiki zo ki hada salad dinki, ki yanka lettuce dinki ki zuba a bowl ki zuba ruwa kisa vinegar ko gishiri saiki barshi yayi 20-30mins aruwa sannan ki wanke ki barshi ya tsane a colander.
- 7
Zaki bare dankalin ki yanka chopped, kiyi greating na carrot dinki saiki yanka tomato shima chopped saiki zuba a bowl kisa mai da maggi da yaji ki jujjuya ko ina.
- 8
Saiki matsa lemon tsami akan salad din,idan kuma bakya bukatar lemon tsamin saiki barshi babu lemon din.
- 9
2 pack / wake da shinkafa idan ta dahu saiki sauke shikenan.
- 10
2 pack / rice & beans is ready.
- 11
Ready to enjoyed
Similar Recipes
More Recipes
-

NEEMA AGRAWAL
-

Bina Anjaria
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Jon Michelena
-

Leftover Dal and Potato Cutlets 🥔
Kulsoom Bukhari
-

Seema Sharma
-

Ankita Kapil Varshney
-

Heirloom Traditional Thali ---- Dhokli Nu Shak, Jaggery, Bhakri, & Chaas
Bina Samir Telivala
-

Spaghetti con Bisque di Gamberi
Francesco
-

Easy Crockpot Mexican Taco Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

1953kenny
-

Ramen Egg 味付け玉子 (Ajitsuke Tamago)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

Catherine Njoki
-

NanaSadeeq
-

Sigeumchi Namul 시금치 나물(Korean Spinach Side dish)
Fisiana Cahyadi (@Xian_cookingdiary)
-

NanaSadeeq
-

UMMUL YAMEENAH's Cuisine -

Mishti Doi l Bengali Sweet Curd
Deepsikha Chakraborty
-

samiraAhmad
-

Emily Ogolla
-

Jackline Anyango
-

samiraAhmad







Comments