Miyan ugu da agushi da kifi 😘😘

My best miya, yar uwa ki gwada Kiga yanda Maigida zaiyi santi
Miyan ugu da agushi da kifi 😘😘
My best miya, yar uwa ki gwada Kiga yanda Maigida zaiyi santi
Steps
- 1
Zaki gyara kifinki ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai, saiki gyara ugunki ki wanke sosai.
- 2
Saiki gyara Kayan miyarki ki nika, saiki tafasa namanki Idan kina bukata
- 3
Kizuba mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika nika, saiki dama agushi da ruwa yayi kauri saiki ringa diba da spoon kina Sawa a tumatirin da kike soyawa Idan kika gama sai ki rage wuta kisa su Maggi kibashi kamar 2-3 minutes sai kisa ruwan da kika tafasa nama da naman da kifin da kika wanke da ruwan zafi, kibashi kamar minti 5 saiki saka ugunki kikara jajjaga tarugu da albasa kizuba, saiki rage wuta kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke. Zaki Iya ci da Sakwara
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Corn Soup and Garlic Butter Toast
Bina Anjaria
-

Oven Roasted chicken and Potatoes with Goose Fat
Xavier Seror
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Diet egg biscuits with mustard oil
Kulsoom Bukhari
-

Padmini Venkatesan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Ifeoma Obianagha
-

Barnali Debdas
-

Susmita Patnaik
-

One pot thick sweet potato soup
Foodzesty
-

Bgfthomas
-

tasneem2777
-

Rebecca -

Chocolate cake wit orange chocolate buttercream
Yussra Aboud
-

Hiroko Liston
-

Graceful Doe Faith Nekesa -

Graceful Doe Faith Nekesa -

Whosayna’s Fererro Rocher Cake
Husseina Nazir
-

Jollof rice and sauced beef my way
Emryson's Kitchen
-

Lamb tagine with prunes and almonds
andrassy
-

Husseina Nazir
-

Spicy Meatballs in tomato sauce
Belinda










Comments