Special Jollof Rice And Chicken
Steps
- 1
Da farko zaki wanke kajinki tas ki zuba a colendar su tsane.
- 2
Saiki zuba a tukunya ki zuba ingredients dinki ki rufe for some mins idan ruwan ya tsattsafo saiki bude ki barshi yayi ta dahuwa kirage wutar.
- 3
Gashi ruwan ya tsattsafo ya fara gasuwa.
- 4
Idan sun gasu saiki kwashe ki zuba ruwa acikin tukunyar dashi zaki dafa shinkafar ki.
- 5
Saiki dakko wata tukunyar ki dora akan stove ki zuba mai da jajjagaggen attaruhun ki da albasa da ingredients dinki gaba 1 ki soya.
- 6
Idan sun soyu saiki zuba shinkafarki da kika soya ta, ko kikayi parboiled dinta amma tafasa 1 zatayi ki tace ta, saiki zuba ki jujjuya ko ina.
- 7
Saiki zuba wannan ruwan naki da kika tafasa aciki ki rufe tukunyar ki.
- 8
Nan gashi ruwan ya fara ja baya saiki zuba naman ki akai ki rufe na yan mintuna kirage wutar dan ta turaru a hankali.
- 9
Daga nan saiki zuba vegetable dinki akan naman ki rufe tukunyar ba zaki juyaba a haka zaki barshi ya turara.
- 10
Nan gashi vegetable dinki ya fara turaruwa.
- 11
Nan kuma gashi vegetable dinki ya dahu.
- 12
Special Jollof Rice and Chicken is ready.
- 13
Ready to enjoyed.
- 14
Hmmmm💖💖💖
Similar Recipes
More Recipes
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Jowar Poha Chivda Mixture (Zero Oil)
Muniswari.G
-

Radhika Shaparia
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Rachana Sagala
-

One pot thick sweet potato soup
Foodzesty
-

Bgfthomas
-

tasneem2777
-

Rebecca -

Farunka
-

Belinda
-

Husseina Nazir
-

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

Husseina Nazir
-

Blessing Nnadozie Abj Mom 53
-

wanjiku nguru(Shiezy)
-

Mato's Favorite Dishes












Comments