Steps
- 1
A gyara wake a wanke akai markade idan an kawo markade kisa matacin koko ki tace ki matse ki zuba a tukunya ki Dora a wuka
- 2
Kafin yatafasa ki jiga Dan tsami da ruwa amma Dan tsamin kadan zakisa idan yayi yawa zai bata maki awara idan awararki ta tafasa ki zuba Dan tsami zakiga awarar tana curewa da kanta
- 3
Kibata 15 minutes ta kara dahuwa ki sauke ki sake juyewa a matacin koko ki tace amma kara ki matseta saboda zatayi tauri kibarta minti 5 zata tsane da kanta daganan ki yanka yanda kikeso
- 4
Sannan ki dauko kwano ki zuba ruwa kisa maggi ki jiga awarar kibata 5 minutes Sai ki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki dunga dauka one by one kina sawa a wuta idan yayi brown ki juya data bangaren Sai ki kwashe kisa yaji kici aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple 🍎 Kiwi 🥝 Smoothie --- A Blend Of Freshness In Every Sip
Bina Samir Telivala
-

Crumbs & Chaos
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

A-Bomb
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

tasneem2777
-

Lydiah Onyando
-

duffydyer -

ummi Abba -

No oil porriage beans and plantain
Sandra Ogbeide -

Hi-kakecreations
-

Husseina Nazir
-

Ummu Amatullah
-

Long cook spices chicken in pot
Vinnss Chuah
-

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

Karachi Y












Comments